About me: Kamfanin taskar Ala Global limited an samar dashi a cikin shekara ta...Kamfanin taskar Ala Global limited an samar dashi a cikin shekara ta 2011.kamfanine da aka yi da manufar bunkasa harshe da aladun hausawa ta bangaren wakoki da rubutun zube.muna da bangarori na musamman don bita akan ka’idodin waka da kagaggun labaruMore »